BBC FAGEN CANJA SHEKAR YAN WASA, Manchester United ta yi nasarar a ka


BBC FAGEN CANJA SHEKAR YAN WASA, Manchester United ta yi nasarar a kan West Ham United da ci 1-0 a wasan mako 29 a Premier League da suka kara a Old Trafford ranar Lahadi. Jan 2, 2023󰞋󱟠 󳄫 Chanjin shekar 'yan wasa Kungiyar kwallon ta Savilla da Kungiyar OGC Nice sun cimma yarjejeniya soke kwantaragin dan wasan gaban kasar Denmark Kasper Dolberg's, wanda yazo aro daga OGC Nice. 1K others 󰍸 2. Kungiyoyin gasar Premier ta Ingila sun kashe sama da fam biliyan daya wurin cefanen 'yan wasa a 2021 kamar yadda wani rahoton Fifa ya bayyana. Feb 7, 2023 · Sabbin 'yan wasa 28 ne suka fara yi mata wasa a kakar, shi ne tarihin da take da shi kawo yanzu A kakar 1909/10 'yan wasa 15 sabbi suka buga mata tamaula, an kuma kara yin hakan a 2017/18. Olawoyin na cikin 'yan Najeriya da suka fi taka rawa a gasar Super Liga ta Turkiyya a kakar da aka kammala, inda ya ci ƙwallo takwas da kuma taimakawa a ci uku cikin wasa 36 da ya buga. Filin wasa na Sani Abacha da ke Kano ya cika makil - babu masakar tsinke - amma komai na tafiya lami-lafiya. Cinikin 'yan kwallo: Roma ta mallaki Chris Smalling Muna kawo muku labaran 'yan wasan da aka saya a kasuwar saye da musayar 'yan ƙwallon ƙafa kai-tsaye, yayin da ake rufe kasuwar a yau Litinin. Akwai jami'an tsaro da dama a filin da kewayensa domin tabbatar da tsaro a wasan. Rigar wasa mai lamba 10 tana jiran Leroy Sane a Bayern Munich, Chelsea tana fama a yunkurinta na sayar da Victor Moses, da sauran tsegumin da ake yi a fagen tamaula. Zangon wasan kwallon kafa, Kano. Bayan da Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Afrika (CAF) ta fitar da jerin 'yan wasa biyar da suka rage a 'yan ƙwallon da za a fitar da gwarzon ɗan ƙwallon Afirka na bana a cikinsu, mutane ke ta tafka muhawara. Arsenal na shirin sayar da 'yan wasanta da ke rukunni 14 na farko domin samun kuɗin sayen sabbin 'yan wasa takwas a sabuwar kaka - ɗan wasanta mafi tsada daga Ivory Coast, Nicolas Pepe, na cikin Kocin Chelsea Maurizio Sarri ya soki rawar da 'yan wasansa suka taka a wasan da suka sha kashi ci 2-0 a gidan Arsenal. Rashin bisa da raunuka ya hana 'yan wasan Najeriya da dama buga wasan sada zumuntar da kasar za ta fafata da Ghana ranar Talata a Ingila. - Saitawa wasu Yan wasan kungiyar hanya domin samun damar yi sabbin yan wasa rijista. Barcelona ta so buga wasa da Girona a Miami a watan Janairun 2019, sai dai buƙatar ta fuskanci suka daga wasu a hukumar kwallon kafa ta La Liga da kuma ƙungiyar tsofaffin ‘yan wasan Barcelona. Manchester United ka iya kyale 'yan wasanta har shida su bar kunbgiyar a karshen kakar wasa ta bana a yayin da suke yunkurin karfafa kiungiyar karkashin sabon koci Solskjaer. Fitattun 'yan wasan Afrika da suka shahara a duniya za su baje-kolin baiwarsu daga ranar 13 ga watan Janairu zuwa 11 ga watan Fabirairu. 9K others 󰍸 10K 󰤦 298 󰤧 32 Abba Ba abinda nake sakawa a zuciya na kwana dashi natashi dashi sai Manzon Allah ﷺ♥️💙♥️ 2 yrs 24 An hana 'yan Najeriya magoya bayan kungiyar Super Eagles zuwa da kaji cikin filayen wasan kwallon kafa a Rasha. Labaran wasanni kai tsaye kan wainar da ake toyawa a kasuwar musayar 'yan kwallo ta nahiyar Turai, da ma sauran abubuwan da ke gudana a duniyar wasanni. Feb 7, 2023󰞋󱟠 Kimanin 'yan wasa 16 suka yi Chelsea wasa a karon farko a kakar 2022/23. An amince kungiyoyin Premier League su yi sauyin 'yan wasa biyar maimakon ukun da aka saba, a wasa, amma zuwa karshen kakar 2019-20. 7,647 likes · 6 talking about this. Alƙaluman sun nuna an samu ƙaruwa Mikel Arteta ya ce da ƙyar ya samu ƴan wasan da zai ɗauka a Janairu da za su bunkasa ƙungiyar, wadda ke fatan kawo karshen kaka biyar rabon da ta lashe kofi. . Aug 1, 2022 · Ranar 5 ga watan Agusta za a fara kakar wasan Premier League ta 2022/23, inda za a fara da kece raini tsakanin Crystal Palace da Arsenal a Selhust Park. Apr 27, 2020 · Kungiyoyi za su fara canja 'yan kwallo biyar a wasa amma na wucin gadi don kawo sauki wajen karkare kakar bana da zarar an ci gaba da wasanni kamar yadda Fifa ta bayar da shawara. Za a buga wasan ne a babban filin wasa na Abuja da karfe 5:00 na yamma agogon Najeriya. To sai dai wannan karon Murtala Sule Garo ne ya bayar da kyautar motar ga kungiyar dambe ta Kano don bai wa mai rabo tsakanin 'yan wasa a karon farko daga wajensa. Daraktan shirin Kwana Casa’in ya bayyana wa BBC dalilin da ya sa aka canja Salma da wata baƙuwar fuska. Fagen siyasar jihar Kano ya sake ɗaukan zafi bayan da jam'iyyar APC mai adawa a jihar ta sanar da shirinta na kafa gwamnatin hamayya, me kundin tsarin mulkin Najeriya ya ce kan irin wannan tsari? Wannan shafi ne da ke kawo muku labarai da rahotanni kai tsaye kan cefanen 'yan kwallo da labarin wasanni. Yadda ƙungiyar Afirka Initiative ke yaɗa da'awar yaudara da haɓaka al'adun Rasha. Bayan ya bar kulob din Arsenal 'yan shekarun da suka gabata bayan shafe sama da shekaru 20, Arsene Wenger na shirin dawowa fagen horas da tamaula a badi.